Derniers articles

Tendance

Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim

Education: BSc in Information Technology, Diploma in English Education and another in Computer Engineering
Experience: 4 years in the media industry
Awards: Best Hausa Editor, 2021
Dan jarida mai bincike, dalibin limi kuma jakadan tantance labarun karya na AfricaCheck. Ya yi digirin farko a IT da diploma a harshen Turanci baya ga samun horo daga Reuters da AFP, kana ya halarci tarukan karawa juna sani da dama kan bincike da habaka ingantattun labarai. Kwararre ne wajen kawo rubuta siyasa, kimiyya, kasuwanci, al'adu dss. Ya shafe shekaru yana rubutun adabin Hausa da Turanci. Shine zakaran editan 2021 a Legit.ng Hausa. Tuntube shi ta email: salisu.ibrahim@corp.legit.ng

Author's articles