Aminu Ibrahim ma'aikacin jarida ne kuma ɗalibi mai neman ilimi. Ya yi karatun digiri na farko a ABU, Zaria, yana karatun digiri na biyu a FUD.
Ya shafe shekaru fiye da 5 yana aikin jarida inda ya samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai na siyasa, harkokin yau da kullum, nishadi, dss. Aminu Ibrahim ne ya karbi lambar yabo na zakaran editan shekarar 2020 na Legit.ng Hausa. Za a iya tuntubarsa a adireshin e-mail ɗinsa: aminu.ibrahim@corp.legit.ng